Labarai

Adam A Zango A Bikin Momee GOMBE 2023

Adam A Zango A Bikin Momee GOMBE 2023

Momee GOMBE 2023

Domin Kallon da sauraren wannan bidiyo WAƘAR danna nan

Acikin shirin namu nayau munkawomuku Sabuwa WAƘAR bikin shaharariyar jaruman nan tamasana’antar shirya finafinai ta Kannywood waton Momee GOMBE da jarumi adam a zango ya wakilta

Sanin kowane shahararren mawakin ma masana’antar shiryar fina-finai ta Kannywood ya ƙware wajen rera WAKAR soyayya.

WAƘAR ke ɗaya waƙa ce da yayita akan abinda yafi masoya masu ƙaunar junansu tsakani da Allah,

Wannan WAƘAR tayi matuƙa daɗi sosai kamar yanda zaku jita acikin wannan bidiyo WAƘAR kai tsaye.

Danna Nan: Hamisu Breaker Ke ɗaya official music 2023

Batareda ɓata lokaciba zamu kawomuku audion wannan WAƘAR bada jimawaba.

Domin Karin Bayani Kuyi Following ɗin :HausaOne Facebook Page

Adam A Zango A Bikin Momee GOMBE 2023
Adam A Zango A Bikin Momee 2023

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button