Davido Ya Saki Sabon Bidiyon Wakar da Ya Jawo Cece-Kuce a Twitter
Waƙar Davido
An Sauya Zane, Davido Ya Saki Sabon Bidiyon Wakar da a Baya Ya Jawo Cece-Kuce a Twitter
Yanayi ya sake kunno kai yayin da Davido ya sake sakin bidiyon wakar ‘Jaye Lo’ da ta jawo cece-kuce.
Davido
A kwanakin baya A baya mun ruwaito muku yadda wakar ya jawo martani mai zafi daga al’ummar Musulmi bayan sakin yankin wakar.
A halin da ake ciki, an ga yadda aka yanke wasu bangarori daga cikin wakar, wanda yake nuna an yi gyara a aikin wakar.
waƙar
Shahararren mawakin nan Davido, ya fitar da sabon bidiyon wakar yaronsa da ya jawo cece-ku ce a kwanakin baya a kafar sada zumunta mau suna ‘Jaye Lo’.
Davido ya gamu da fushin al’ummar Musulmi a watan da ya gabata lokacin da ya fara fitar da wani gutsure daga wakar ta ‘Jaye Lo’ a shafinsa na Twitter.
Shahararren mawakin ya sha suka daga Musulmi musamman ‘yan Arewa masu kaunar addininsu, inda suka tarar da dago batun rashin da’a ga yadda aka wulakanta martanar sallah a wakar.
Bayan sake sakin waƙar a shafinsa ma twitter ne aka hango cewa mai kamfani twitter ya cire masa blue ticket.
Amma Mizakuce dangane da wannan lamarin?
Danna Nan: Yanda ake sukar tinubu akan yunƙurin tura sojoji Nijar
Mungode da bibiyar wannan shafin namu mai albarka.
Domin Karin Bayani Kuyi Following ɗin :HausaOne Facebook Page