Ab Tuwo Official Video
Domin Kallon da sauraren wannan bidiyo waƙarAb Tuwo Official Video danna nan
Acikin shirin namu nayau munkawomuku Sabuwa waƙar shahararren mawakin nan na masana’antar shirya finafinai ta Kannywood waton dj ab
Wannan wakar tayi matuƙa jan hankalin al’umma kamar yanda zaku gani acikin wannan bidiyo kai tsaye.
Danna nan: Dj Ab How Market Fit Lsvee Official Music
Batareda ɓata lokaciba zamu kawomuku audion wannan waƙar bada jimawaba.
Domin Karin Bayani Kuyi Following ɗin :HausaOne Facebook Page