Labarai

Gwamnatin Najeriyata ce za ta yi wa Emefiele sabbin tuhume-tuhume

Gwamnatin Najeriyata ce za ta yi wa Emefiele sabbin tuhume-tuhume

Gwamnatin tarayya

Gwamnatin tarayya ta ce za ta janye tuhumar mallakar makamai ba bisa ka’ida ba da ta shigar kan dakataccen gwamnan babban bankin ƙasar Gowdin Emiefle, da kuma shigar wasu sabbin tuhume-tuhume akansa a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Legas.

Emefiele

A ranar 25 ga watan Yuli ne, wani alkali ya bayar da belin Emefiele kan naira miliyan ashirin kan wasu zarge-zarge guda biyu da ake yi masa, da ya haɗa da zargin mallakar makamai, inda ta bayar da umarnin tsare shi a gidan gyaran hali a Ikoyi, har sai ya cika sharuɗan belin.

Sai dai hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta sake kama shi bayan wani artabu da jami’an gidan yari.

Darektan shigar da ƙara

A ranar Talata, darektan shigar da ƙara na ma’aikatar shari’a, Mohammed Bakodo, ya faɗa wa mai shari’a Nicholas Oweibo cewa ya ce za a yi wa Emefiele sabbin tuhume-tuhume ne bayan ƙarin bincike da aka gudanar.

Sai dai lauyan da ke kare wanda ake kara, Joseph Dauda, ya nuna adawa da hakan, inda ya kalubanci cewa gwamnati ta ki bin umarnin kotuna na buƙatar sakin Emefiele.

Da yake magana da manema labarai, Abubakar ya ce an shigar da sabbin tuhume-tuhumen ne a wata Babban Kotun Tarayya da ke Abuja.

Ɗaya daga cikin sabbin tuhume-tuhumen na zargin Emefiele da bai wa kansa haramtattun damarmaki ta haramtacciyar hanya

Gwamnatin Najeriyata ce za ta yi wa Emefiele sabbin tuhume-tuhume
Gwamnatin Najeriyata ce za ta yi wa Emefiele sabbin tuhume-tuhume

Amma Mizakuce dangane da wannan lamarin?

Danna Nan: Farashin shinkafa zai tashin da bai taɓa ba cikin shekara 12

Mungode da bibiyar wannan shafin namu mai albarka.

Domin Karin Bayani Kuyi Following ɗin :HausaOne Facebook Page

kucigaba dabibiyar wannan shafin namu mai albarka domin sake kasancewa da sabon shirin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button