Bidiyoyin wakoki

Hamisu BREAKER Ke ɗaya official music 2023

Hamisu Breaker Ke ɗaya official music 2023

Ke ɗaya official music 2023

Domin Kallon da sauraren wannan bidiyo WAƘAR danna nan

Hamisu Breaker Ke ɗaya official music 2023

Acikin shirin namu nayau munkawomuku Sabuwa WAƘAR shahararren mawaki nan na masana’antar shirya finafinai ta Kannywood waton Hamisu Breaker mai suna ke.

Sanin kowane shahararren mawakin ma masana’antar shiryar fina-finai ta Kannywood ya ƙware wajen rera WAKAR soyayya.

WAƘAR ke ɗaya waƙa ce da yayita akan abinda yafi masoya masu ƙaunar junansu tsakani da Allah

Hamisu Breaker Ke ɗaya official music 2023
Photo: Hamisu Breaker Ke ɗaya official music 2023

Wannan WAƘAR tayi matuƙa daɗi sosai kamar yanda zaku jita acikin wannan bidiyo WAƘAR kai tsaye.

Danna Nan: Salim Smart Hakkin So Official Video 2023

Batareda ɓata lokaciba zamu kawomuku audion wannan WAƘAR bada jimawaba.

Domin Karin Bayani Kuyi Following ɗin :HausaOne Facebook Page

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button