Jerin ministoci da Tinubu ya naɗa 2023
Acikin shirin namu nayau zakuji cewa shugaban kasar Najeriya Bola Ahmad Tinubu ya nada Badaru a matsayin Ministan Tsaro
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya nada tsohon gwamnan Jigawa, Badaru Abubakar a matsayin Ministan Tsaro, yayin da ya nada tsohon gwamnan Riverrs Nyesom Wike a matsayin Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, inda kuma Festus Keyamo aka nada shi a matsayin Ministan Sufurin Jiragen Sama.
Mai magana da yawun fadar shugaban kasa, Ajuri Ngelale ne ya tabbatar da mukamman a wannan Larabar.
Ga sauran ministocin da mukammansu
Daga yankin arewa maso yammacin Najeriya
Hannatu Musawa – Ministar Raya Al’adu
Bello Matawalle – Karamin Ministan Tsaro
Yusuf T. Sunumu -Karaminin Ministan Ilimi
Ahmed Dangiwa – Ministan Gidaje da Raya Birane
Abdullahi Gwarzo – Karamin Ministan Gidaje da Raya Birane
Atiku Bagudu – Ministan Kasafi da Tsare-tsaren Tattalin Arziki
Kaduna – Ministan Muhalli
Mairiga Mahmud- Karamar Ministar Abuja
Bello Goronyo – Karamin Ministan Albarkatun Ruwa da Tsafta
Abubakar Kyari – Ministan Noma da Tsaron Abinci
Tahir Momoh – Ministan Ilimi
Sa’idu Alkali – Ministan Cikin Gida
Yusuf Tugga – Ministan Harkokin Waje
Ali Pato – Ministan Tsare-tsaren Kiwon Lafiya da Ci gaban Al’umma
Ibrahim Gaidam – Ministan ‘Yan sanda
U Maigari Ahmadu – Karamin Ministan Bunkasa Albarkatun Karafa
Daga yankin Arewa ta Tsakiya
Shu’aibu Audu – Ministan Bunkasa Albarkatun Karafa
Muhammed Idris – Ministan Yada Labarai
Lateef Fagbemi – Ministan Shari’a
Simon Lalong – Ministan Kwadago
Imam Suleiman Ibrahim – Karamin Ministan ‘Yan sanda
Zephianiah Jisalpo – Ministan Ayyuka na Musamman
Joseph Utsev – Ministan Albarkatun Ruwa da Tsafta
Aliyu Sabi Abdullahi – Karamin Ministan Noma da Tsaron Abinci
Abubakar Momoh – Ministan Matasa
Betta Edu – Ministar Jin-kai da Rage Radadin Talauci
Ekperikpe Ekpo – Karamin Ministan Albarkatun Iskar gas
Heineken Lokpobiri – Karamin Ministan Albarkatun Man Fetur
John Enoh – Ministan Wasanni
Sauran Ministocin da mukamansu
Bosun Tuani – Ministan Sadarwa, Kirkire-kirkire da Tattalin Arzikin Zamani
Ishak Salako – Karamin Ministan Muhalli
Wale Edun – Ministan Kudi da Tsare-tsaren Tattalin Arziki
Bunmi Tunji-Ojo – Ministan Harkokin Ruwa
Adebayo Adelabu – Ministan Wutar Lantarki
Tunji Alausa – Karamin Ministan Lafiya da Walwalar Al’umma
Dele Alake – Ministan Albarkatun Karkashin Kasa
Lola-Ade John – Ministar Yawon Bude Ido
Adegboyega Oyetola – Ministan Sufuri
Doris Anite – Ministar Masana’antu, Kasuwanci da Zuba Jari
Uche Nnaji – Ministan Kirkire-kirkire, Kimiya da Fasaha
Nkiruka Onyejeocha – Karamar Ministar Kwadago
Uju Kennedy – Ministar Mata
David Umahi – Ministan Ayyuka
Ekperipe Ekpo – Karamin Ministan Albarkatun Iskar gas
Amma Mizakuce dangane da wannan lamarin?
Muna rokon Allah subhanahu wata’ala da yayimuma sauƙi wannan tsadar rayuwa da take addabar mutane Najeriya da sauran ƙasashen duniya.
Table of Contents
Danna Nan: Farashin shinkafa zai tashin da bai taɓa ba cikin shekara 12
Mungode da bibiyar wannan shafin namu mai albarka.
Domin Karin Bayani Kuyi Following ɗin :HausaOne Facebook Page