Kishiyata Season 4 Episode 7 Kaɗan Daga Ciki Na Ranar Asabar
Domin Kallon wannan takaitaccen bidiyo danna bidiyon da ke kasa
Kaɗan daga cikin shirin film ɗin kishiyata Season 4 Episode 7 Wanda zamu kawo muku ranar juma’a ya kamala.
Wannan shirin na wannan satin yayi matukar kyau kamar yanda zakuga kaɗam daga cikinsa.
Batareda ɓata lokaciba kucigaba da bibiyar wannan shafin namu mai albarka domin cigaba da samun sabbin finafinai mu kai tsaye.