Labaran Duniya Season 1 Episode 2
Domin Kallon wannan takaitaccen bidiyo danna bidiyon da ke kasa
Acikin shirin namu nayau munkawomuku sabon film ɗimu mai dogon zango mai suna labaran Duniya.
Shirin Film din labaran duniya shirine da adam a zango yashirya wanda zamu rinƙa kawomuku wannan shirin kai tsaye
Wannan shirin na wannan satin yayi matukar kyau kamar yanda zakuga kaɗan daga cikinsa.
Batareda ɓata lokaciba kucigaba da bibiyar wannan shafin namu mai albarka domin cigaba da samun sabbin finafinai mu kai tsaye.