Malaman Addinin Musulunci sun isa Nijar don ganawa da sojojin ƙasar
Malaman Addinin musulinci
Malaman Addinin musulinci sun sauka a filin jirgin saman Yaman da tsakar ranar Asabar
Malaman Addinin sun sauka a filin jirgin saman Yaman da tsakar ranar Asabar
Kungiyar Malaman
Kungiyar Malaman Addinin Musulunci ta Najeriya ta isa birnin Yamai na jamhuriyar Nijar, a ƙoƙarinta na shiga tsakanin sojojin da suka kifar da gwamnatin ƙasar da kuma ƙungiyar Ecowas.
Tawagar malaman
Tawagar malaman ƙarƙashin jagorancin Shugaban ƙungiyar JIBWIS Sheikh Abdullahi Bala Lau, ta ƙunshi manyan malamai irin su Sheikh Kabiru Gombe, da Farfesa Mansur Sokoto da sauran malamai.
A taron da ƙungiyar Ecowas ta gudanar ranar Alhamis a Abuja ta sake jaddada matakain ƙaƙaba wa Nijar takunkumai, tare da umartar dakarun kungiyar su kasance cikin shirin ko-ta-ƙwata.
Ecowas
Gabanin taron na Ecowas, tawagar malaman sun gana da shugaban Najeriya, kuma shugaban kungiyar Ecowas a fadar gwamnatinsa da ke Abuja.
Malaman sun shawarci shugaba Tinubu da kada Ecowas ta yi amfani da ƙarfin soji kan Nijar ɗin.
Amma Mizakuce dangane da wannan lamarin?
Danna Nan: Yanda ake sukar tinubu akan yunƙurin tura sojoji Nijar
Mungode da bibiyar wannan shafin namu mai albarka.
Table of Contents
Domin Karin Bayani Kuyi Following ɗin :HausaOne Facebook Page