Labarai

Manchester City Tasha Kashi Hannun Atletico Madrid A Wasar Sada Zumunta

Manchester City Tasha Kashi Hannun Atletico Madrid A Wasar Sada Zumunta

ƙungiyar kwallon ƙafa ta Manchester City dake birnin London tasha kashi annun ƙungiyar kwallon ƙafa ta atlentico Madrid dake kasar Spain da ci biyu da ɗaya(1-2)

Ayau lahadi 30/07/2023 akayi wasa sada zumunta a tsakanin ƙungiyar ƙwallon ƙafan ta Manchester City da ƙungiyar kwallon kafa da Atlentico Madrid wanda akafi sani da suna free season friendly matches a harshen turanci.

Anbuga wannan wasar ne afilin Seoul World Cup Stadium. da misalin karfe huɗu na yamma.

Dan wasar Atlentico Madrid Memphis Depay yazura ƙwallo n farko acikin ragar Manchester City bayan dawowa hutun rabin lokaci aminti na 66′ dafara Wasar.

Yannick Carrasco ya zura kwallo tabiyu adaidai minti 74′ kafin Manchester City ta Ankara.

Bayan Anci Manchester City kwallo tabiyu ne dan wasa Manchester City Rúben yazura kwallo ta farko adaidai minti 85′. hakan yayi sanadiyar tashin wasar (1-2).

Wannan nasara da Atlentico Madrid tasamu tayi matuƙar jindadi yanda tasamu wannan nasara duk dacewa Manchester City sunsaka yan kwallo masu matuƙar hazaƙa irinsu haalan da sauransu.

Danna Nan: PSG za ta sayi Ousmane Dembele daga Barcelona, Bayern Munich na son David Raya

Mungode da bibiyar wannan shafin namu mai albarka.

Domin Karin Bayani Kuyi Following ɗin :HausaOne Facebook Page

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button