Labarai

Mar 442 ya saki zazzafar waka ta cin mutunci ga Safara’u

Mar 442. ya saki zazzafar waka ta cin mutunci ga Safara’u

Da Dumi-dumi

Mar 442 ya saki zazzafar waka ta cin mutunci ga Safara’u inda ya kira ta da munafuka bakar yar akuya da bata mori kiwo ba

Daga Hausaone

A wani abun ban mammaki da daure kai da takaici kwatsam yau an tashi da bullar wani faifan bidiyo na mawaki 442 inda a ciki yake waƙa yana ragargazar abokiyar sana’arsa, Safara’u da kalamai masu munin gaske.

Bidiyon waƙar

Hausaone ta kalli bidiyon wanda ga dukkan alamu sharar fage ne, bai riga ya saki ainihin wakar ba, a cikin wakar 442 ya kira Safara’u munafuka, munafuka, munafuka yafi sau sababin(70)

Baitin wakar

Kadan daga cikin baitin wakar yana cewa.

“Munafuka ta yiwa ubanta. ta yi wa uwarta, ni meye don ta min, bakar yar akuya bata mori kiwo ba… duk iskancinta, bata auri matan ba”

Mar 442 ya saki zazzafar waka ta cin mutunci ga Safara'u
Mar 442 ya saki zazzafar waka ta cin mutunci ga Safara’u

Mazu kawomuku cikakkiyar waƙar bada jimawaba acikin wannan shafin namu mai albarka.

Amma Mizakuce dangane da wannan lamarin?

Danna Nan: Yanda ake sukar tinubu akan yunƙurin tura sojoji Nijar

Mungode da bibiyar wannan shafin namu mai albarka.

Domin Karin Bayani Kuyi Following ɗin :HausaOne Facebook Page

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button