Hausa Novels PdfHausa Novels

[pdf] Kabeer Complete – Hausa novel.

Marubuciya : Amina Yakubu, Maman Aisha.

kadan daga cikin littafin

Shaharrariyar kuma kyakkyawar matashiyar yar jaridar nace da take tashe ke gafatar da program a gidan television dinsu me suna PYRAMID TV, ba wata bace face AISHA AHAMAD TURAKI. Duk wasu masoyan pyramid TV , a yanzu haka suna bakin TV dunsu suna kallon program din da take bayani kamar haka ” Assalamu alaikum jama’a masu kallo kamar yadda kuke gani muna kan titin zariya Road inda muke dauko muku wanan rahoto direct daga wajen bikin bode katafaren ginin nan me suna BAGAUDA HOUSE.

Kamar yadda masana sukace sunyi bincike duk 9ja ba ginin daya kaishi tsaho, sboda yana dauke da 500 upstairs a ciki, kuma ba tsawon ginin ne kawai zai birge me kallo ba, shi kanshi design din ba irinsa a 9ja. Duk manyan bakin da aka gayyata har me girma San kano yazo yanzu zuwan me girma governor ake jira.

Sauke littafin

sauke littafin kabeer

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button