Rarara Ganduje shugaban party! official music 2023.
Rarara Ganduje
Domin Kallon da sauraren wannan bidiyo WAƘAR danna nan
shugaban party! official music 2023
Acikin shirin namu nayau munkawomuku Sabuwa WAƘAR bikin shaharariyar jaruman nan tamasana’antar shirya finafinai ta Kannywood waton Rarara Ganduje shugaban party!
Sanin kowane shahararren mawakin ma masana’antar shiryar fina-finai ta Kannywood ya ƙware wajen rera WAKAR siyasa.
WAƘAR ke ɗaya waƙa ce da yayita akan abinda yafi muƙamin da tsohon gwamnan jihar kano da ya samu wajen shugaba Bola Ahmad Tinubu.
Wannan WAƘAR tayi matuƙa daɗi sosai kamar yanda zaku jita acikin wannan bidiyo WAƘAR kai tsaye.
Table of Contents
Danna Nan: Hamisu Breaker Ke ɗaya official music 2023
![Rarara Ganduje shugaban party! official music 2023](https://hausaone.com/wp-content/uploads/2023/08/Screenshot_20230805-1227332.jpg)
Batareda ɓata lokaciba zamu kawomuku audion wannan WAƘAR bada jimawaba.
Domin Karin Bayani Kuyi Following ɗin :HausaOne Facebook Page