Sabuwar Waƙar Kawo Dan Sarki Jiran Lokaci
Domin Kallon da sauraren wannan bidiyo waƙar danna nan
Acikin shirin namu nayau munkawomuku Sabuwa waƙar shahararren mawakin nan na masana’antar shirya finafinai ta Kannywood waton kawo dan sarki mai suna jiran lokaci
Wannan wakar tayi matuƙa daɗi sosai kamar yanda zaku jita acikin wannan bidiyo Waƙar kai tsaye.
Danna Nan: Dj Ab How Market Fit Lsvee Official Music
Dannan Nan: Dj Ab Tuwo Official Video
Batareda ɓata lokaciba zamu kawomuku audion wannan waƙar bada jimawaba.
Domin Karin Bayani Kuyi Following ɗin :HausaOne Facebook Page