Salim Smart Hakkin So Official Video 2023
Salim Smart Hakkin So Official Video 2023
Domin Kallon da sauraren wannan bidiyo WAƘAR danna nan
Acikin shirin namu nayau munkawomuku Sabuwa WAƘAR shahararren mawaki nan na masana’antar shirya finafinai ta Kannywood waton Salim Smart mai suna
Sanin kowane shahararren mawakin ma masana’antar shiryar fina-finai ta Kannywood ya ƙware wajen rera WAKAR soyayya.
WAƘAR Hakkin So waƙa ce da yayita akan abinda yafi masoya masu yaudara ƴan uwasu babisa hakƙeba.
Wannan WAƘAR tayi matuƙa daɗi sosai kamar yanda zaku jita acikin wannan bidiyo WAƘAR kai tsaye.
Danna Nan: Hankalin Yan kwankwasiya ya dugunzuma
Danna Nan:: Sabuwa wakar khairat Abdullahi
Batareda ɓata lokaciba zamu kawomuku audion wannan WAƘAR bada jimawaba.
Domin Karin Bayani Kuyi Following ɗin :HausaOne Facebook