Labarai

Tirkashi! Masu Zanga-Zanga Sun Ɓalle Ƙofar Majalisa

Tirkashi! Masu Zanga-Zanga Sun Ɓalle Ƙofar Majalisa

Masu zanga-zangar cire tallafin mai da ƙungiyoyar ƙwadago ta kasa (NLC) ke jagoranta sun ɓalle ƙofar shigar majalisar dokoki ta ƙasa.

Rahotanni sun nuna fusatattun masu zanga-zangar ta NLC da takwararta TUC sun balla kofar shiga majalisar ne bayan takaddama da jami’an tsaro da ke gadin harabar majalisar.

Sun isa wurin ne bisa jagorancin shugaban NLC Joe Ajaero da takwaransa na TUC Festus Osifo, inda suka bukaci jami’an tsaron sun bude musu domin su shiga su gabatar da korafinsu, amma jami’an tsaro suka ki.

Tirkashi! Masu Zanga-Zanga Sun Ɓalle Ƙofar Majalisa

Ana cikin haka ne ’yan kungiyar suka yi kukan kura suka karya kokar suka kutsa cikin harabar majalisar da karfin tuwo.

Ahalin yanzu anaciga da zanga-zanga kan matsalar shiga cire tallafin mai da shugaban kasar Najeriya yayi akwainakin baya da suka gabata.

Mizakuce dangane da wannan lamarin ?

Danna Nan: Bayern na tattaunawa da Tottenham kan Kane, Fabinho ya koma Al-Ittihad

Danna Nan: PSG za ta sayi Ousmane Dembele daga Barcelona, Bayern Munich na son David Raya

Mungode da bibiyar wannan shafin namu mai albarka.

Domin Karin Bayani Kuyi Following ɗin :HausaOne Facebook Page

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button