Umar M Shareef Ungu Fure Official Video
Danna bidiyon dake ƙasa domin kallon wannan waƙar kai tsaye.
Acikin shirin namu nayau munkawomuku sabuwar Waƙar umar M Mai suna Ungu Fure wadda Abdul M Shareef yafito acikin bidiyon tareda Maryam Malika.
Batareda ɓata lokaciba kucigaba da kallon wannan waƙar.