Labarai

Wasar Cin Kofin Duniya Ta Mata Antashi Kunne Doki Tsakanin Nigeria Da Ireland

Wasar Cin Kofin Duniya Ta Mata Antashi Kunne Doki Tsakanin Nigeria Da Ireland

Ayaune litani 31-jully-2023 ne aka tashi kunne doki a wasar cin kofin duniya ta mata tsakanin kungiyar kwallon kafa ta Ireland da ƙungiyar kwallon kafa ta Najeriya.

Wanda hakan yayi sanadiyar zamowar kasar Najeriya zama ta biyu a group B da maki 5, yayinda kungiyar kwallon kafa ta kasar Austaralia tazamo ta ɗaya da maki 6.

Kamar yanda munka sani cewa ananan ana fafatawa tsakanin kashashe daban-daban acin kofin duniya na mata.

Wanda halin yanzu najeriya tazamo ta biyu a group B. yayinda take kokarin karawa a zagaye nagaba.

Wasar Cin Kofin Duniya Ta Mata Antashi Kunne Doki Tsakanin Nigeria Da Ireland

Danna Nan: PSG za ta sayi Ousmane Dembele daga Barcelona, Bayern Munich na son David Raya

Mungode da bibiyar wannan shafin namu mai albarka.

Domin Karin Bayani Kuyi Following ɗin :HausaOne Facebook Page

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button